HomeLabaraiAna fargabar mutane da dama sun makale sakamakon rushewar Gini Mai hawa...

Ana fargabar mutane da dama sun makale sakamakon rushewar Gini Mai hawa hudu a jihar Akwa Ibom

Date:

Related stories

Sarkin Dutse Nuhu Sunusi ya rasu

Allah ya yi wa Sarkin Dutse Alhaji Dr. Nuhu...

Shin ko kunsan tsibirin da aka hana kowa zuwa a duniya ?

Shi wannan guri Mai suna North Sentinel Island an...

Mayakan ISWAP sun raba wa fasinjoji dubu dari-dari

Mayakan ISWAP sun rarraba wa fasinjoji da dama Naira...

Ya kamata mutane su yi amfani da kwanaki 10 wajen mayar da tsofaffin kudin su banki – Sanusi

Sarkin Kano murabus kuma Khalifan Tijaniyya, Sanusi Lamido Sanusi,...

‘Yan sanda sun bankado maboyar ‘yan bindiga, sun cafke mutum 6 a Nasarawa

Rundunar ‘yansandan Jihar Nasarawa ta ce ta kai farmaki...

Ginin Mai hawa hudu Wanda ya rushe a kan titin Akah a cikin babban birnin jihar har zuwa yanzu ba’a iya tantace yawan mutanan da ginin ya danne ba ko suka makale.

Daraktan hukumar Bada agajin gaggawa Dake kula da kudu maso kudancin Najeriya Mr Godwin Tepikor ya tabbatarwa da manema labarai cewa daga karfe 7 na yammacin yau Asabar zuwa karfe 9 na dare sun ceto mutane 5 .

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories