HomeLabarai2023: 'Kada ku yi kuskuren zaɓen shugabanni masu kashe mutane' - Jonathan

2023: ‘Kada ku yi kuskuren zaɓen shugabanni masu kashe mutane’ – Jonathan

Date:

Related stories

Hukumar DSS ta kama wasu bata gari da ke sayar da sabbin takardun kudi na Naira

Ma’aikatar harkokin wajen kasar a ranar Litinin din nan...

Yadda lamari ya kasance yayin zuwan Buhari Kano don kaddamar da aiyuka 8

An tsauraran matakan tsaro a cikin birnin Kano da...

Najeriya ta yi asarar likitoci 2800 a cikin shekaru biyu – NARD

Shugaban kungiyar likitocin Najeriya NARD, Dr Innocent Orji ya...

Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Litinin

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin...

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya gargaɗi ƴan Najeriya da kada su kuskura su zaɓi masu kashe mutane a zaɓe mai tafe.

Jonathan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a garin Uyo na Jihar Akwa Ibom a taron addu’o’i da aka yi kan cikar jihar ta Akwa Ibom shekara 35 da samun jiha.

“A shekarar 2023, kada ku yi kuskuren zaɓen masu kashe mutane,” in ji Jonathan. Waɗanda za su ɗauki wuƙaƙe da bindigogi da duk sauran makamai su je su kashe mutane saboda siyasa maƙiyan al’umma ne. Idan ka kashe wani domin ka zama shugaba, za ka ci gaba da kashewa domin ka kasance shugaba,” kamar yadda Mista Jonathan ya bayyana.

Haka kuma Mista Jonathan ɗin ya yaba wa Gwamnan Udom Emmanuel na jihar kan ayyukan ci gaba da ya kai jihar.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories