Gwamnatin tarayya ta umarci Shugabanin jami’oin Najeriya su gaggauta bude Jami’oi

0
49

Gwamnatin tarayya ta umarci Shugabanin jami’oin Najeriya su gaggauta bude Jami’oi Dan fara aiki ba tare da Bata lokaci ba.

A wata takardar hadin guiwa data fito daga Maikatar kwadago data Ilimi na kasar Nan ,sun umarci Shugabanin jami’oin da su Bude jami’on Dan fara aikin koyo da koyarwa .

A baya ansha tata burza tsakanin gwamnati da bangaren kungiyar ASUU akan komawa aiki abinda yakai har zuwa Kotu.

Abin jira a Gani ko Shugabanin jami’oin na Najeriya zasuyi aiki da umarnin na ASUU ko kuwa.

Karin bayani yana nan tafe…