Rikicin APC: Abdullahi Adamu ya zargi Tinubu da yaudara

0
66

Da alamun jam’iyyar APC na gab da shiga irin rikicin da ya karade jam’iyyar adawa ta PDP.

Shugaban uwar jam’iyyar APC ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu da kokarin mayar da su saniyar ware.

Hukumar Zabe ta INEC ta amince jam’iyyun siyasa su fara yakin neman zabe daga jiya Laraba.