Dalibar da ta shafe shekaru 10 a jami’a saboda yajin aiki

0
96

Wata daliba mai suna Laurette ta bayyana yadda ta shafe shekaru 10 a jami’a.

A cewarta, ta samu shiga ne a shekarar 2012, akayi yajin aiki a shekarar 2013, ta sauya bangaren karatu a shekarar 2015, kana wasu yajin aiki guda biyu da suka kara faruwa matsu tsawo.

Sai da akarshe tasamu ta kamma inda tayi horon kamma jami’a a shekarar 2022.