’Yan ta’adda sun zubar da makamansu, sun nemi sasanci da Gwamnatin Katsina

0
61

Wasu gungun shugabannin ’yan bindigar daji a Jihar Katsina na son ajiye makamansu domin yin sasanci tare da neman afuwa ga Gwamna Masari.

Mashawarcin Gwamna ta Fuskar Tsaro, Ibrahim Muhammed Katsina ya sanar da haka.

Ya kara da cewa, salon yaki da ta’addanci da gwamnatin take amfani da shi yana haifar da kyakkyawan sakamako.

Akwai karin bayani nan gaba.

AMINIYA