HomeLabaraiAnkashe mutane sama da Dubu hamsin daga hawan mulkin Buhari zuwa yanzu

Ankashe mutane sama da Dubu hamsin daga hawan mulkin Buhari zuwa yanzu

Date:

Related stories

Manyan kabilar Fulani suna so su ga bayana – Gwamna Ortom

Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya koka da cewa...

Kotu ta raba auren ‘yar Ganduje da shafe shekaru 16

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano...

Kotu ta aike da Murja Kunya zuwa gidan yari

Wata kotu a Kano ta aika da Murja Ibrahim...

Rahotanni sun nuna cewa daga hawan mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a watan Mayu na shekarar 2015 zuwa watan October na shekarar 2022 mutane 53,418 ne aka kashe.

An kashe mutanen ne a rikicin manoma da makiyaya, fadan addini, da kuma hare-haren ‘yan ta’adda.

An samo wadannan bayanai ne daga Nigerian Security Tracker wanda shiri ne da ke karkashin kasar Amurka.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories