HomeLabaraiLula ya lashe zaben shugaban kasa a Brazil

Lula ya lashe zaben shugaban kasa a Brazil

Date:

Related stories

Gwamnatin Ribas ta soke amincewar amfani da filin wasanta wajen kamfen din Atiku

Gwamnatin jihar Ribas ta janye amincewarta na amfani da...

Babu wanda ya ke yakar Tinubu a fadar shugaban kasa, cewar gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba...

An kashe Fulani makiyaya 421 cikin watanni 3 a Najeriya – CPAN

Gamayyar kungiyoyin Fulani makiyaya ta Najeriya CPAN ta sanar...

‘Yan bindiga sun kai harin bam ofishin INEC

‘Yan  bindiga sun kaddamar da hari kan wani ofishin...

Majalisar dokokin Kano ta amince da daga darajar kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa jami’a

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta zartas da kudurin dokar...

Tsohon shugaban kasar Brazil Luiz Inácio Lula da Silva ya lashe zagaye na biyu na zaben shugaban kasar, inda ya kayar da shugaba mai ci Jair Bolsonaro wanda ya so samun wa’adi na biyu.

Lula ya lashe zaben da kashi 50.83 cikin 100 na dukkan kuri’un da aka kada, yayin da Bolsonaro ya sami kashi 49.17 cikin 100 na kuri’un bayan da aka kidaya kimanin kashi 99 cikin 100 na dukkan kuri’un da aka kada zuwa karfe 11 na dare.

Za a rantsar da sabon shugaban kasar ranar 1 ga watan Janairun shekara 2023.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories