Farashin Sepa zuwa Naira a yau Juma’a

0
127

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,11 ga Nuwamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 850

Farashin siyarwa 900

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

 

Domin sanin yadda ake canzar da sauran kudade a yau shiga wadannan shafukan;

Farashin Naira zuwa Dala a yau Juma’a

Farashin Fam zuwa Naira a yau Juma’a