Senegal za ta dauko malamin tsubbu don yi wa Mane magani

0
168

Senegal za ta yi amfani da malamin tsubbu a kokarin taimaka wa dan wasan gaba na  Bayern Munich Sadio Mane, mai shekaru 30, wanda ya ji rauni a makon nan, domin ya samu halartar gasar cin Kofin Duniya da za a yi a wannan watan a Qatar

Mai tsaron gida na Canada Alphonso Davies, ya yi amanna cewa zai iya zuwa gasar cin Kofin Duniya, bayan dan wasan, mai shekaru 22, ya gurde a kafada a lokacin wasan  Bayern Munich da Hertha Belin ranar Asabar da ta wuce