Farashin Sepa zuwa Naira a yau Asabar

0
90

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,12 ga Nuwamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1000

Farashin siyarwa 1005

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

 

Domin sanin yadda ake canzar da sauran kudade a yau shiga wadannan shafukan;

Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar

Farashin Yuro zuwa Naira a yau Asabar