HomeLabaraiFarashin Sepa zuwa Naira a yau Laraba

Farashin Sepa zuwa Naira a yau Laraba

Date:

Related stories

INEC ta ce ba a kammala zabe a jihar Adamawa ba

Hukumar zaben Najeriya INEC, ta ayyana zaben gwamnan jihar...

An kashe ‘yan sanda 2, da dama sun raunata a wata arangama da sojoji a Taraba

A ranar Litin ne wasu sojoji suka kashe ‘yansanda...

Gwamna Zulum ya sake lashe zaben gwamna a jihar Borno

Sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar...

Sojoji sun kashe hatsabinin dan ta’adda Umaru Nagona

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka, Umaru Nagona, daya daga...

An kona gidan mawakin siyasa Rarara a Kano

Wasu da ake zargi ’yan daba ne sun banka...

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,23 ga Nuwamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,025

Farashin siyarwa 1,035

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Domin sanin yadda ake canzar da sauran kudade a yau shiga wadannan shafukan;

Farashin Dala zuwa Naira a yau Laraba

Farashin Fam zuwa Naira a yau Laraba

Farashin Yuro zuwa Naira a yau Laraba

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories