Hotuna: Buhari ya isa jihar Bauchi don yakin neman zaben shugabancin APC

0
32

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi domin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Shugaban ya sauka a filin jirgin saman Abubakar Tafawa Balewa da misalin karfe 11 na safe, inda ya samu tarba daga gwamnan Bauchi Bala Mohammed da takwaransa na jihar Gombe, Inuwa Yahaya, shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu da sauran manyan baki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here