Majalisar dokokin Kano ta amince da daga darajar kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa jami’a

0
104

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta zartas da kudurin dokar mayar da  kwalejin Sa’adatu Rimi zuwa jami’a.

Matakin dai ya biyo bayan karatu na uku ne na magatakarda na majalisar, Alhaji Garba Bako Gezawa, bayan tattaunawa da kwamitin da  majalisar ta yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here