HomeLabarai'Yan Najeriya sun jingine kasuwancin su a Nijar saboda karancin Naira

‘Yan Najeriya sun jingine kasuwancin su a Nijar saboda karancin Naira

Date:

Related stories

INEC ta ayyana 29 ga Maris a matsayin ranar zaben cike gurbi a Adamawa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta...

IPOB ta umarci ‘yan kabilar Igbo da ke Legas su koma gida

Kungiyar masu rajin kafa ‘yantacciyar kasar Biafara ta IPOB,...

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zaben gwamnan Kano

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya taya Abba Kabir...

Mata magoya bayan PDP na zanga-zangar kin amincewa da zabe a Kaduna

Wata tawagar mata sanye da bakaken kaya na jam’iyyar...

‘Yan Najeriya da dama sun jingine harkokin kasuwancinsu a jihar Agadas ta   Jamhuriya Nijar, inda suka shiga halin damuwa tun bayan da babban bankin Najeriya na CBN ya kara jaddada matakinsa na sabunta takardun kudi na Naira daga nan zuwa 10 ga watan Fabarairu 2023.

Da yawa sun gwammace jingine harkar kasuwancin da suke yi tsakanin Nijar da Najeriya saboda karancin sabbin takardun kudin, yayin da magidanta daga cikin su, suka ce sun kasa aike wa iyalan su da kudi gida

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here