Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Juma’a

0
104
Farashin Dala zuwa naira
Farashin Dala zuwa naira

Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau,03 ga Fabairu, 2023

(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau;

Farashin siyarwa 735

Farashin siya 715

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

Yadda aka canzar da kudaden a jiya Alhamis;

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Alhamis

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here