HomeLabaraiDA DUMI-DUMIGwamnonin Kaduna, Kogi da Zamfara sun maka gwamnatin Tarayya a Kotu

Gwamnonin Kaduna, Kogi da Zamfara sun maka gwamnatin Tarayya a Kotu

Date:

Related stories

Jami’an tsaro sun rufe hanyar zuwa hedikwatar INEC a Kano

Jami’an tsaro sun datse hanyar zuwa shalkwatar Hukumar Zabe...

An harbi ma’aikaciyar INEC

Wani dan bindiga ya harbi wata ma’aikaciyar wucin gadi...

Gobara ta kone dukiyar biliyoyin Naira a kasuwannin Borno

Gobara ta lalata kayayyakin abinci na biliyoyin Naira a...

Kudaden da ke kewayawa tsakanin jama’a ya ragu zuwa Naira biliyan 982

Kudaden da ke kewayawa a tsakanin al’umma a Najeriya...

Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin...

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, a yau litinin ne Gwamnonin 3 da suka kunshi Malam Nasir El Rufa’i da Bello Matawalle da kuma Yahaya Bello suka maka gwamnatin Najeriyar a gaban kotun kolin kasar don dakatar da sauya fasalin kudin kasar biyo bayan wahalhalun da ‘yan Najeriya suka shiga sakamakon sauyin takardun kudin na Naira 200 da 500 da kuma 1000.

Wadannan gwamnoni uku sun dauke matakin da suke gani ya dace da samar da mafita kan wahalhalun da al’ummar jahohin su ke fuskanta a halin yanzu.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here