Yadda harkar kudi ta yanar gizo ta sa ’yan Najeriya tafka asara

0
98

’Yan Najeriya na kokawa kan rashin tabbas da kuma wahalar da suke sha wajen yin hada-hadar kudi ta intanet.

Yawanci a Najeriya idan mutum zai tura kudi ta intanet yakan kasance cikin fargaba — ko kudin ya ki tafiya, ko kuma ya tafi daga wurinsa, amma ya makale a hanya, ya ki zuwa inda aka tura.

Shin me ya sa ake yawan samun matsalar harkar kudi ta intanet a Najeriya? Ina mafita?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da ’yan Najeriya da masana a kan wannan al’amari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here