NPC zata gudanar da kidayar jama’a a dajin Sambisa

0
62

Hukumar kidaya ta kasa, NPC, ta bayyana cewa za a yi kidayar 2023 a dajin Sambissa da ma sauran wuraren da ke fuskantar barazanar tsaro a kasar.

Shugaban NPC Nasir Isa-Kwarra ne ya bayyana haka a wajen kaddamar da kwamitin kidayar jama’a da gidaje na kasa a Abuja.

Kwarra ya ce an kama dukkan gine-ginen da suka hada da na kauyukan kuma an sanya su a tsarin kasa.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here