Zaben gwamnan Kano: Ratar kuri’ar da ke tsakanin NNPP da APC

0
26

Bayan bayyana sakamakon kananan hukumomi 44 na zaben gwamnan Kano Jamiyyar APC tana da kuriu 890,705 yayin da Jamiyyar NNPP take da kuriu 1,019,602 . Hakan ya sa aka sami razarar kuriu 128,897.

A yanzu haka dai ana jiran karom bayani daga bakin Hukumar INEC.

Baturen zaben, Farfesa Ahmad Doko Ibrahim ya ce yana bukatar akalla awa biyu domin tattara bayanai musamman duba da kuri’un da suka lalace kafin ya sanar da sakamako.

Shin za a koma inconclusive ne? Farfesa ya ce a dawo da misalin karfe hudu na safiya domin sanar da sakamakon karshe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here