Rumbun adana ƙwaƙwalen mutane mafi girma a duniya

0
81

Wannan cibiya ce da ke ƙunshe da ƙwaƙwalwar mutane kimanin dubu goma, wadda aka kafa ta tun shekarar 1945.

Kimanin ƙwaƙwale 10,000 ne aka tattaro daga 1945 zuwa farko-farkon shekarun 1980.

Jami’ar South Denmark ta tattaro ƙwaƙwale 9,479, waɗanda aka ciro daga gawarwakin mutane masu taɓin hankali.

Muhimmin abin da suka yi a wancan lokacin shi ne, da zarar an kammala bincike a kan gawa sai su adana ƙwaƙwalwar tare da ajiye abin da suka yi bincike a kai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here