Wasu batutuwa kan wasan daf da karshe a Champions League

0
166

An samu kungiya hudu da za su buga karawar daf da karshe a Champions League na kakar 2022/23.

Mohammed Abdu ya hada rahoto kan wasu abubuwan da ya kamata ku sani kan karawar daf da karshe a Champions League.

Kungiyoyin da za su buga daf da karshe a bana sun hada da Real Madrid da Manchester City da AC Milan da Inter Milan.

Wasannin daf da karshe a Champions League:

Wasannin farko

Ranar 9 ga watan Mayun 2023

  • Real Madrid da Manchester City

Ranar 10 ga watan Mayun 2023

  • AC Milan da nter Milan

Wasa na biyu

Ranar 16 ga watan Mayun 2023

  • Inter Milan da AC Milan

Ranar 17 ga watan Mayun 2023

  • Manchester City da Real Madrid

Jerin batutuwan da ya kamata ku sani kan wasan daf da karshe

‘Yan wasan da suka buga daf da karshe a Champions League da yawa 

21 Cristiano Ronaldo (Manchester United, Real Madrid)

17 Xabi Alonso (Liverpool, Real Madrid, Bayern München)

16 Xavi Hernández (Barcelona)

16 Sergio Ramos (Real Madrid)

16 Karim Benzema (Real Madrid)

16 Toni Kroos (Bayern München, Real Madrid)

15 Lionel Messi (Barcelona)

15 Thomas Müller (Bayern München)

14 Dani Alves (Barcelona, Juventus)

14 Iker Casillas (Real Madrid)

14 John Terry (Chelsea)

14 Edwin van der Sar (Ajax, Manchester United)

14 Víctor Valdés (Barcelona)

14 Luka Modrić (Real Madrid)

‘Yan wasan da suka ci kwallaye a zagayen daf da karshe a Champions League

13 Cristiano Ronaldo (Manchester United da Real Madrid)

8 Karim Benzema (Real Madrid)

7 Robert Lewandowski (Borussia Dortmund da Bayern München)

6 Lionel Messi (Barcelona)

5 Alessandro Del Piero (Juventus)

5 Jari Litmanen (Ajax)

4 Sadio Mané (Liverpool)

4 Thomas Müller (Bayern München)

4 Arjen Robben (Bayern München)

4 Andriy Shevchenko (Dynamo Kyiv, AC Milan)

4 Zinédine Zidane (Juventus, Real Madrid)

4 Riyad Mahrez (Manchester City)

Dan wasan da ya ci kwallaye da yawa a wasa daya a daf da karshe a Champions ko a Europa League 

1959/60)

Kungiyar da ta kai zagayen daf karshe da yawa a Champions League

16 Real Madrid

12 Barcelona

12 Bayern München

8 Chelsea

7 Juventus

7 Manchester United

7 AC Milan

Yawan wasannin da kungiya ta ci a daf da karshe a Champions League 

8 Real Madrid

6 Juventus

6 Bayern München*

5 AC Milan*

5 Barcelona*

5 Liverpool

4 Manchester United

Yawan wasannin da aka doke kungiya a daf da karshe a Champions League

11 Real Madrid

9 Barcelona

8 Bayern München

4 Ajax

4 Chelsea

4 Juventus

4 Liverpool

4 Monaco

4 Paris

Yawan kwallayen da kungiya ta zura a raga a zagayen daf da karshe a Champions League

42 Real Madrid

36 Bayern München

30 Juventus

24 Barcelona

21 Liverpool

21 Manchester United

Yawan kwallayen da aka zura a ragar kungiya a daf da karshe a Champions League

36 Real Madrid

31 Barcelona

31 Bayern München

19 Juventus

17 Chelsea

16 Liverpool

16 Monaco

Wasannin da aka ci kwallaye da yawa a daf da karshe a Champions League

4-0 Bayern München da Barcelona (23/04/2013)

4-0 Real Madrid da Bayern München (29/04/2014)

4-0 Liverpool da Barcelona (07/05/2019)

Karawar da aka ci kwallaye da yawa gida da waje a daf da karshe a Champions League 

13 Liverpool 7-6 Roma (5-2, 2-4) 2017/18

7-0 Bayern München vs Barcelona (4-0, 3-0) 2012/13

Kasar da kungiyoyinta suka fi kai wa daf da karshe a Champions League

10 England

9 Germany

8 France

7 Spain

5 Italy

5 Scotland

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here