Yadda ake canzar da kudin Sepa zuwa Naira a yau Asabar

0
90
Farashin Sefa zuwa naira
Farashin Sefa zuwa naira

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,03 ga Yuni, 2023

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,150

Farashin siyarwa 1,170

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;

Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Asabar

Yadda ake canzar da kudin Yuro zuwa Naira a yau Asabar

Yadda ake canzar da kudin Fam zuwa Naira a yau Asabar

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here