First Bank ya samu kudaden shiga mai tsoka a farkon shekarar nan

0
70
First-Bank
First-Bank

Bankin First Bank ya sanar da samun riba mai tsoka a watannin farko na wannan shekara ta 2023.

Bankin yace a cikin watannin ukun farkon shekarar nan ya samu riba kimanin Naira Miliyan Dubu Dari Biyu da Arba’in da Biyar (₦245.7 billion) a maimakon ₦170.4 billion da ya samu a shekarar da ta gabata.

Bankin ya bayyana cewar kwastomominsa sun ajiye kudi kimanin ₦7.4 trillion daga watan disambar shekarar 2022 zuwa yau.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here