Hukumar ƙwallon ƙafa ta nahiyar Turai na gudanar da taro domin raba jadawalin gasar zakarun Turai ta Champions League da ta Europa da kuma ƙaramar gasar cikinsu ta Europa Conference League.
A bara Manchester City ce ta lashe gasar bayan doke Inter Milan da ci 1- 0.nijar
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sevilla ce ke riƙe da kofin Europa, yayin da West Ham ta ɗauki kofin Europa Conference.
Ana gudanar da taron fitar da jadawalin ne a birnin Monaco.
Rukunin A
Bayern Munich
Manchester United
FC Copenhagen
FC Galatasaray
Rukunin B
Sevilla
Arsenal
PSV Eindhoven
RC Lens
Rukunin C
Napoli
Real Madrid
FC Braga
FC Union Berlin
Rukunin D
Benfica
Inter Milan
FC Salzburg
FC Real Sociedad
Rukunin E
Feyenoord
Atletico Madrid
S.S Lazio
Celtic FC
Rukunin F
PSG
Borrusia Dortmund
AC Milan
Newcatles United
Rukunin G
Manchester City
RB Leipzig
FC Crvena Zvezda
FC Young Boys
Rukunin H
Barcelona
FC Porto
Shakhtar Donestk
FC Royal Antwerp