Farashin Sepa zuwa Naira a yau Laraba

0
343
Farashin Sepa
Farashin Sepa

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 06 ga Satumba, 2023

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,300

Farashin siyarwa 1,320

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here