Gwamnan Ondo ya dawo gida bayan jinyar sama da wata 3 a Jamus

0
174

Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya dawo Jihar bayan shafe kimanin wata uku yana jinya a kasar Jamus.

Bayanai sun nuna tuni mukarraban gwamnatin suka isa Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, domin su tarbe shi.

Muna tafe da karin bayani

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here