Masu fafutuka za su maka Najeriya a kotu kan yanke wa Nijar wuta

0
94

Ƙungiyoyin fararen hula a Nijar na CODDAE da ke fafutukar kare hakin jama’a a fanin makamashi sun yi barazanar kai karar Najeriya a gaban kotu kan yadda ta yanke wa ƙasar wuta lantarki.

Ƙungiyoyin sun ce Najeriya ta karya yarjejeniyar da ke tsakaninta da Nijar.

Alh Mustapha Kadi shi ne shugaban ƙungiyar CODDAE, ya kuma shaida wa Tchima Illa Issoufou cewa dole ne Nijeriya ta biya hakkin ‘yan Nijar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here