Mata sun fito zanga-zangar nuna rashin amincewa da hukuncin kotun daukaka kara ta tsige gwamnan Kano

0
263
Zanga-Zanga
Zanga-Zanga

Wasu mata da dama sun yi tattaki zuwa rundunar ‘yan sandan jihar Kano domin nuna rashin amincewarsu da hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke na soke zaben Abba Kabir Yusuf.

Matan wadanda ke dauke da alluna da kuma rera wakokin nuna goyon baya ga gwamna Abba Yusuf, sun ce suna nuna rashin amincewarsu da rashin adalcin da kotun daukaka kara ta yi wa mutanen jihar Kano.

karin bayani na nan tafe…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here