Gwamnatin tarayya ta fara rage cunkoso a gidajen yari

0
175

Gwamnatin tarayya ta fara ɗaukar matakan rage cunkoson gidajen gyaran hali da ke ɗaukacin faɗin ƙasar, inda taƙaddamar da shirin a jihar Kano.

Gwamantin ta ce soma da mutum ɗari ne gwamanti ta bi yawa tarar, wanda dukkansu masu ƙananan laifuka ne da waɗanda suke farkon zuwa ne gidan.

Haka kuma ta ce akwai mutum sama da 4,000 da ake buƙatar a fitar da su daga gidajen gyaran halin ƙasar, sannan za a kawar da cinkoson da ake fama da shi a gidajen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here