Kotu ta bayar da belin Danbilki Kwamanda

0
168
Danbilki Kwamanda
Danbilki Kwamanda

An saki fitattaccen dan siyasar nan Danbilki Kwamanda bayan da wata kotun majisteret ta bayar da belinsa.

Lauyan Danbilki ya shaida wa ma nema labarai cewa an sake shi ne bayan ya cika sharuddan belin da kotun ta gindaya masa.

Tun da farko dai an gurfanar da Kwamanda ne bisa zargin yin wasu kalamai da kotun ta ce ka iya tunzura al’umma waɗanda suka shafi batun masarautun Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here