LabaraiDA DUMI-DUMI Jaruma Saratu Gidado Daso ta rasu By Usman Zunnurayn - April 9, 2024 0 628 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Allah ya yiwa jaruma Saratu Gidado wadda aka fi sani da Daso rasuwa. Yan uwan Daso sun shaida wa Freedom Radio cewa mutuwar fuju’a ta riske ta daga kwanciya barci bayan ta yi sahur. Za a yi jana’izarta nan gaba kadan a Kano. Freedom Radio