Latest News:
An lakadawa jarumar TikTok Murja Kunya duka a Kano
Wasu da ba a san ko suwaye ba sun yi wa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan tsiya a yammacin yau...
Yajin aiki na nan, babu yarjejeniya tsakaninmu da gwamnati – NLC
Kungiyar Kwadagon Najeriya ta NLC ta bayyana cewa, babu wata yarjejeniya da ta cimma da gwamnatin tarayyar kasar game da janye yajin aikin da za...
Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 sun kama 184 sun ceto mutum 91
Rundunar tsaron Najeriya ta ce dakarun tsaron kasar sun kashe ‘yan ta’adda 191, sun kama 184 sannan sun kubutar da mutum 91 da aka yi...
Farashin Sepa zuwa Naira a yau Alhamis
Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 28 ga Satumba, 2023
Yadda ake canzar da jakar Sepa...
Farashin Fam zuwa Naira a yau Alhamis
Darajar musayar Naira da Fam bisa bayanan da aka buga a kasuwar tsaro ta FMDQ inda ake yin ciniki a hukumance.
A yau farashin canjin Fam...
Farashin Yuro zuwa Naira a yau Alhamis
Farashin kasuwar bayan fage na Yuro zuwa Naira a yau, 28 ga Satumba, 2023
(EUR zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage;
Farashin siyarwa ₦1,048.405
Farashin...
Wike ya sallami shugabannin hukumomi 21 na birnin tarayya
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sallami shugabannin manyan hukumomi da ma'aikatun Abuja ashirin da daya.
Ministan ya bayyana haka ne a wata sanarwa...
Gwamnatin Kano za ta kashe naira miliyan 600 wajen gudanar da ayyuka a kasuwar hatsi ta Dawanau
Hukumar bunkasa harkar noma ta jihar Kano (KSADP), za ta kashe kimanin Naira miliyan 600 domin gudanar da ayyukan inganta kasuwar hatsi ta kasa da...
Farashin Dala zuwa Naira a yau Alhamis
Farashin kasuwar bayan fage Dala zuwa Naira a yau, 28 ga Satumba, 2023
(USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a kasuwar bayan fage a yau;
Farashin siyarwa...
Burkina Faso ta dakile yunkurin juyin mulki
Burkina Faso ta sanar da dakile wani yunkurin juyin mulki da ya nufaci hambarar da gwamnatin Kyaftin Ibrahim Traore, kusan shekara guda bayan jagoran ya...
Stay on top of what's going on with our subscription deal!
Labarai
Kungiyoyin kwadago sun sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani a Najeriya
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin...
Siyasa
Ganduje ya magantu kan nasarar jam’iyyar APC a Kano
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan nasarar da jam’iyyarsu ta samu a kotun sauraron...
Kasuwanci
Farashin Sepa zuwa Naira a yau Alhamis
Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 28 ga Satumba, 2023
Yadda ake canzar...
Tsaro
Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 sun kama 184 sun ceto mutum 91
Rundunar tsaron Najeriya ta ce dakarun tsaron kasar sun kashe ‘yan ta’adda 191, sun kama 184 sannan sun kubutar da mutum 91...
Lafiya
Mece ce cutar mashaƙo?
Dakta Usman Bashir, likitan kula da lafiyar al’umma ne a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano, ya ce...
Ilimi
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin mutane 7 don tafiyar da taswirar ilimi
Ministan Ilimi Farfesa Tahir Mamman ya kafa wani kwamiti mai mutane bakwai domin tafiyar da taswirar ilimi a kasar.
Mamman, a lokacin da...
Wassani
Wasanni: Labaran kwallon kafa a yau Talata
Arsenal ta shirya tsaf domin kara kaimi wajen zawarcin dan wasan gaban Ingila Ivan Toney a watan Janairu, Brentford ta sa ma...
Tarihi
Hotuna: An gano kayan kwalliya da suka yi shekara 2,000 a Turkiyya
Masu binciken kufai (Archaelogist) a birnin Aizanoi na lardin Kutahya da ke kasar Turkiyya sun gano wasu kayan kwalliya ciki har da...
Nishadi
Ba kure mutane nake yi a shirin da nake gabatarwa ba – Hadiza Gabon
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood a Nijeriya Hadiza Aliyu Gabon ta ce masu zarginta da cewa tana yi wa bakin da take...