A Yau Labarai

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari, bayan an shafe akalla Shekaru 10, ba tare da bude kasuwar ba, saboda sha'anin tsaro. Gwamnan jihar...

Shugaban Nigeria zai tafi kasar Faransa a gobe

Shugaban Ƙasar Nigeria Bola Tinubu, zai tafi kasar Faransa a gobe Laraba. Mai taimakawa shugaban kasar a fannin yada yada labarai da tsare tsare, Bayo...

Mashahuri

Fiye da mutane 200 sun nutse a hatsarin jirgin ruwan a Niger

A jihar Niger wani mummunan hadarin jirgin kwale-kwale, ya...

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Fiye da mutane 200 sun nutse a hatsarin jirgin ruwan a Niger

A jihar Niger wani mummunan hadarin jirgin kwale-kwale, ya faru a safiyar yau juma'a. Hatsarin ya faru a yankin...

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta...

Farashin Dala

Kasuwanci

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya a karo na...

Farashin Dala

Farashin Dala

Siyasa

Ganduje yace APC zata dade tana mulkar Nigeria

Shugaban jam'iyyar APC dake mulkin Nigeria Abdullahi Umar Ganduje, yace alamu sun bayyana akwai yiwuwar jam'iyyar zata dade tana Mulki a Nigeria,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

Babu gaskiya a fara aikin matatar mai ta Fatakwal–Al’ummar Alesa

Kamfanin mai na Nigeria NNPCL, ya musanta ikirarin da...

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Al'adu

Labarai A Yau

“Ni ‘yar Najeriya ce” – Matar sabon yariman Birtaniya, Meghan

Matar dan sabon yariman Birtaniya Meghan Markle, ta bayyana cewa gaurayen kwayoyin halittarta, sun gwaraya da Nijeriya inda tace kashi 43 cikin dari ita...

Bazoum ya kaddamar da aikin gina samar da wutar lantarki a Kandaji

Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed, ya kaddamar da fara aikin gina sashen da zai samar da wutar lantarki a madatsar ruwan Kandaji wanda ake...

Wata kungiyar kiristoci ta yi mubaya’a ga Tinubu da Shettima

Yayin da batun tsayar da Musulmi da Musulmi a takarar shugabancin Najeriya da jam’iyyar APC ta ke ci gaba da jan hankula, wata kungiyar...

Sojin Najeriya sun kame tarin ‘yan ta’adda da ke shirin kai hare-hare sassan kasar

Rahotanni na cewa dakarun Sojin kasar nan sun kame tarin ‘yan ta’adda da masu taimaka musu a wasu jerin sumame da suka gudanar cikin...
- Advertisement -

Kwankwaso zai bayyana manufofin takararsa a ranar 1 ga watan nuwamba

A ranar 1 ga watan Nuwamba ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso zai bayyana manufofin takararsa na shugaban kasa. An...

‘Yan fasakauri sun harbe jami’in kwastam a jihar Kwara

Wasu da ake zargin ’yan fasa kauri ne sun kashe wani jami’in kwastam mai suna Saheed Aweda, wanda ke aiki a sashin kula da...

An tsaurara tsaro a Abuja bayan gargadin harin ta’addanci

Hukumar Kula da Babban Birnin Tarayya, Abuja (FCTA) ta kara tsaurara matakan tsaro a Abuja, biyo bayan sanarwar barazanar kai hari da Ofishin Jakadancin...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...
X whatsapp