A Yau Labarai

Sai albashi ya gagari arewa in dokar harajin Tinubu ta fara aiki—-Zulum

Gwamnan jihar Borno ya ce za su hada kan ‘yan majalisar dokoki daga Arewacin Najeriya domin yakar dokar karin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Gwamnatin Kano ta fara biyan mafi karancin albashi na naira dubu 71

Gwamnatin Kano ta cika alkawarin data dauka na fara biyan mafi karancin albashin ma'aikata da tace zata fara daga albashin watan Nuwamba na shekarar...

Mashahuri

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci...

Babu gaskiya a fara aikin matatar mai ta Fatakwal–Al’ummar Alesa

Kamfanin mai na Nigeria NNPCL, ya musanta ikirarin da...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta...

Babu gaskiya a fara aikin matatar mai ta Fatakwal–Al’ummar Alesa

Kamfanin mai na Nigeria NNPCL, ya musanta ikirarin da wasu al'ummar Alesa suka yi na cewa NNPCL, ya...

Farashin Dala

Kasuwanci

Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya

Haifaffiyar Nigeria, masaniya akan harkokin tattalin arziki da kasuwanci Ngozi Okonjo-Iweala, ta sake zama shugabar hukumar kasuwanci ta duniya a karo na...

Farashin Dala

Farashin Dala

Siyasa

Ganduje yace APC zata dade tana mulkar Nigeria

Shugaban jam'iyyar APC dake mulkin Nigeria Abdullahi Umar Ganduje, yace alamu sun bayyana akwai yiwuwar jam'iyyar zata dade tana Mulki a Nigeria,...

Wasanni

Lafiya

Ilimi

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Farashin Dala

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala...

Dole ne farashin man Matatar Fatakwal yayi sauki akan na Dangote—Dillalan Fetur

Dillalan fetur sun gindayawa NNPCL sharadi kafin siyan fetur...

Al'adu

Labarai A Yau

Kotu ta bada umarnin kwace wasu kadarorin Diezani Alison Madueke a Abuja

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta bayar da umarnin kwace gidaje biyu, tare da motocin alfarma guda biyu na tsohuwar ministar...

ECOWAS ta ce ya zama wajibi Najeriya ta gudanar da sahihin zabe

Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta roki hukumomin Najeriya da su tashi tsaye, wajen ganin kasar ta gudanar da sahihin...

Abin da ya sa na Æ™i bayyana manufofina – Kwankwaso

Ɗantakarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a Najeriya ya ce ana ci gaba da tsare-tsare domin kafa kwamitin yaƙin neman zaɓensa. Kwankwaso ya ce ya...

Rishi Sunak ya zama sabon firaministan Birtaniya

An zabi Rishi Sunak a matsayin sabon shugaban jam’iyyar ‘Conservative Party’ kuma yanzu an nada shi a matsayin firaministan Birtaniya. An sanar da shi a...
- Advertisement -

Sarki Charles zai sanya dawakan sarauniya Elizabeth guda 14 a kasuwa zai sayar

BBC ta rawaito cewa, Sarki Charles na uku zai sayar da wasu daga cikin dawakan da ya gada daga mahaifiyarsa Sarauniya Elizabeth II. Marigayiya Sarauniya...

Hukumomin gwamnati za su sayi kayan kwalama na N29.32bn

Hukumomin Gwamnatin Tarayya 20 za su kashe biliyan N29.32 wajan sayen kayan makwalashe da alawus din halartar taro a shekarar 2023. Sauran abubuwa da za...

Newcastle ta shiga jerin kungiyoyi hudu na farko a Firimiya

Kungiyar Newcastle ta kai zuwa mataki na hudu a teburin gasar Firimiya, bayan doke Tottenham har gida da kwallaye 2-1, yayin karawar da suka...

Subscribe

- Gain full access to our premium content

- Never miss a story with active notifications

- Browse free from up to 5 devices at once

Tsaro

An bude kasuwar Birnin Gwari bayan shafe kusan shekara 10 a rufe

Gwamnatin jihar Kaduna ta sake bude kasuwar birnin Gwari,...

Sojojin Nigeria sun bukaci karin kudi saboda inganta aikin su

Mai rikon mukamin Hafsan sojojin kasa, na Nigeria Laftanar...
X whatsapp