Latest News:

Sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin yan ta’adda 

Dakarun tsaron Najeriya sun kashe gomman masu tayar da ƙayar baya da suka haɗa da manyan kwamandojin ƙungiyar ISWAP, a yankin arewacin ƙasar, kamar yadda...

Majalisar Kaduna ta kafa kwamitin binciken gwamnatin El-Rufai

Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta kafa kwamitin binciken kudaden da gwamnatin Nasir el-Rufai, tsohon gwamnan jihar ta kashe. Majalisar ta dora wa kwamitin alhakin bincikar kudaden...

Isra’ila ta roki kasashe su yanke hulda da Iran

Isra’ila ta yi ikirarin kakaba wa kasar Iran takunkumin diflomasiyya da zai sa kasashe su yanke duk wata alaka da ita.  Ministan harkokin wajen Isra’ila, Katz,...

Farashin Dala zuwa Naira a yau Talata

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 16 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦940 Farashin siyarwa ₦950 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa...

Farashin Sefa zuwa Naira a yau Talata

Farashin Sefa ta Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau, 16 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya 1,685 Farashin siyarwa 1,700 Farashin na...

Gwamnati na biyan tallafin mai a yanzu fiye da a baya – El Rufa’i

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufa'i ya yi zargin cewa gwamnatin Najeriya na ci gaba da biyan tallafin mai wani abu da ya...

Shari’ar da ake min bita da kullin siyasa ne – Donald Trump

Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce shari'ar da ake masa rashin adalci ne da bita da ƙullin siyasa, bayan da ya kasance tsohon shugaban...

Wadanda suka dakatar da Ganduje ba ƴan APC ba ne – Abdullahi Abbas

Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce za ta É—auki mataki kan É“angaren da ya sanar da dakatar da tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam'iyyar...

Gobara ta kone shaguna a kasuwar Yola

Wata gobara ta tashi a kasuwar garin Yola da ke karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa, tare da ƙona shaguna da dama.  Gobarar da...

Sojoji sun kama ‘mai sayar wa yan bindiga makamai’ a Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta kashe wani ɗan bindiga tare da kama wani mutum da ake zargi da sayar da makamai ba bisa ƙa'ida ba a...

Stay on top of what's going on with our subscription deal!

Labarai

Isra’ila ta roki kasashe su yanke hulda da Iran

Isra’ila ta yi ikirarin kakaba wa kasar Iran takunkumin diflomasiyya da zai sa kasashe su yanke duk wata alaka da ita.  Ministan harkokin...

Siyasa

Kasuwanci

Farashin Dala zuwa Naira a yau Talata

Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau, 16 ga Afrilu, 2024 Darajar canjin kudaden; Farashin siya ₦940 Farashin siyarwa ₦950 Dalar Amurka zuwa...

Tsaro

Lafiya

Najeriya ta kaddamar da rigakafin sankarau irin sa na farko a duniya

Najeriya ta ƙaddaramar da wani nau'i na rigakafin cutar sankarau mai suna Men5CV da "zai kawo sauyi sosai", wanda Hukumar Lafiya ta...

Ilimi

Wassani

Madrid ta kara wa Barcelona tazarar maki a saman taburin La liga

Real Madrid ta bada tazarar maki takwas a saman taburin La liga gaban Barcelona, bayan doke Athletico Bilbo da ci 2 -...

Tarihi

Tarihin Dan Masanin Kano Alh Yusuf Mai tama

Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano An haifi Maitama a Shekarar alif 1929, a unguwar Yola, cikin garin Kano. Maitama shi...

Nishadi

X whatsapp