{"id":20300,"date":"2024-09-28T21:26:53","date_gmt":"2024-09-28T20:26:53","guid":{"rendered":"https:\/\/dailynews24.ng\/hausa\/?p=20300"},"modified":"2024-09-28T21:43:18","modified_gmt":"2024-09-28T20:43:18","slug":"ganduje-ya-ziyarci-jihar-kano","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/dailynews24.ng\/hausa\/2024\/09\/28\/ganduje-ya-ziyarci-jihar-kano\/","title":{"rendered":"Ganduje ya ziyarci Jihar Kano"},"content":{"rendered":"\n
Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ziyarci Jihar Kano tun bayan saukar sa daga mulkin jihar a shekarar 2023.<\/p>\n\n\n\n
Shugaban na jam’iyyar APC a matakin kasa ya samu tarba daga magoya bayan sa a karamar hukumar Bichi.<\/p>\n\n\n\n
Karanta karin wasu labaran:Gwamnatin Kano ta ciyo bashin naira biliyan 177<\/a><\/p>\n\n\n\n