Ko ASUU su janye yajin aiki ko karsu janye, muna da abin yi – Matashi Naseer

0
168

Wani matashi, Muhammed Naseer ya bayyana ra’ayinsa kan yajin aikin da kungiyar jami’oi suka shafe watannin suna yi.

Ya bayyana ra’ayinsa ne a shafin sada zumunta na Facebook yayin bayyana ra’ayinsa kan yajin aikin a wani labari da Hausa24 ta wallafa a shafinta.

Sai dai abun da ya ja hankali shine, matashin, wanda wannan kafa bata sani ba ko dalibin jami’a ne ya ce zai cigaba da kallon fina-finai ne yayin jiran malaman jami’oin na ASUU.

Yace:

Ko ASUU Su Janye Yajin Aiki Ko Karsu Janye Mu Munada Abin Yii. 😡😡😡

Saturday : Dadinkowa🤗
Sunday : Izzar So🥰
Monday : Kaddarar Rayuwa😆
Tuesday : Kallon Kwallo Champion League👍
Wednesday : Kallon Kwallo Champion Leaque😄
Thursday: Kallon Kwallo Europa League🙄
Friday : Labarina & Alaqa🤣

Sannan Ga Bitcoin PI Network Da SATOSHI.. 💥💥💥 Muna ta Mini Abunmu🤸🤸🤸