Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban jam'iyyar na kasa...
Wasu masu zanga-zanga sun taru a shelkwatar jam'iyyar PDP ta ƙasa da ke birnin tarayya Abuja, domin nuna rashin amincewa da kama aikin sabon sakataren...
Gwamnatin jihar Borno, ta tabbatar da kisan wasu manoma 40, a karamar hukumar Kukawa.
Daily Trust, ta rawaito cewa, harin ya faru a ranar lahadin data...
Hafsan Hafsohin kasa Christopher Musa, yace kungiyar Boko Haram, tana samun tallafin kudade daga ciki da wajen Nigeria, wanda haka ne yasa har yanzu kungiyar...
Hukumar Kwallon kafa ta Nigeria, ta bayyana Eric Chelle, a matsayin cikakken mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Nigeria Super Eagles, a hukumance.
An gudanar...
Mambobin majalisar dokokin jihar Lagos, sun tsige kakakin majalisar Mudashiru Obasa.
Rahotanni, sun bayyana cewa tsige Mudashiru Obasa, baya rasa nasaba da zargin da yan majalisar...
Hafsan hafsoshin kasa Janar Christopher Musa, yayi bayanin cewa dakarun su suna bin tsauraran matakai kafin kaddamar da wani harin jiragen sama a duk yankunan...
Jam'iyyar SDP tace bata da yarjejeniyar hadakar siyasa tsakanin ta da Atiku Abubakar da El-Rufa'i, akan zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Shugaban...
Yadda farashin kasuwar bayan fage ke gudana tsakanin Dala zuwa Naira a yau 13 ga watan Junairu 2025
Darajar canjin kudaden;
Farashin siya ₦1,645
Farashin...