Farashin Yuro zuwa Naira a yau Asabar

0
222

Farashin bakar kasuwar Yuro zuwa Naira a yau,12 ga Nuwamba, 2022

(EUR zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a Yau;

Farashin siyarwa 752

Farashin siya 730

Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu.

Wannan yana nufin canjin da kuke saya da sayar da dala na iya zama sa’o’i daban-daban haka zalika zai iya hawa zai iya sauka.

Zaku iya samun dukkan bayanai da kuma farashin dala a halin yanzu akan naira a wannan shafin, gami da farashin CBN da kuma farashin bakar kasuwa.

 

Duba wannan shafin don ganin yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau;

Faduwar Dala: Yadda ake canzar da Dala zuwa Naira a yau Asabar