Farashin Sepa zuwa Naira a yau Juma’a

0
123

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,25 ga Nuwamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,025

Farashin siyarwa 1,035

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Domin sanin yadda ake canzar da sauran kudade a yau shiga wadannan shafukan;

https://hausa24.ng/2022/11/25/farashin-dala-zuwa-naira-a-yau-jumaa-2/

https://hausa24.ng/2022/11/25/farashin-fam-zuwa-naira-a-yau-jumaa-3/

https://hausa24.ng/2022/11/25/farashin-yuro-zuwa-naira-a-yau-jumaa-2/