Farashin kayan masarufi a kasuwannin Arewa

0
209

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan kasar nan.

Kasuwar Hatsi ta Dawanau a Jihar Kano:

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 21,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 19,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 35,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100- Naira 46,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 22,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 23,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 31,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 58,500

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 21,000

Kwandon tumatir- Naira 8,500

Kasuwar Bwari a Birnin Tarayya Abuja:

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 22,500

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100- Naira 24,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 38,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 25,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 66,000

Kwandon tumatir- Naira 10,500

Kasuwar Dandume a Jihar Katsina:

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100- Naira-21,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 18,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 36,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100- Naira 45,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 23,000

Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 49,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 60,000

Buhun Irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 20,000

Kwandon tumatir- Naira 10,500

Kasuwar Idah a Jihar Kaduna:

Buhun masara mai nauyin kilo 100- Naira-21,500

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 36,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 25,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 23,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 65,000

Kwandon tumatir- Naira 10,500

Kasuwar Kumo a Jihar Gombe

Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100- Naira 21,000

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 – Naira 18,500

Buhun gero mai nauyin kilo 100- Naira 30,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100- Naira 37,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100- Naira 47,500

Buhun dawa mai nauyin kilo 100 – Naira 23,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 61,000

Buhun irin shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 21,000

Buhun alkama mai nauyin kilo 100- Naira 48,000

Kwandon tumatir- Naira 11,500

 

Rahoton Jaridar AMINIYA