‘Yan bindigar Zamfara sun fara yin kaura zuwa jihar Sokoto

0
100

Rahotanni daga wasu sassan jihar Sokoto da ke Najeriya na nuna cewa, wasu ‘yan bindigar jihar Zamfara da ke fuskantar ruwan wuta daga sojojin sama na sauya sheka zuwa jihar.

Binciken da sashen Hausa na RFI ya gudanar ya gano cewa ‘yan ta’adda sun zagaye jihar da ayyukansu na ta’addanci.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

RFI