Farashin Sepa zuwa Naira a yau Asabar

0
77

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,3 ga Disamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,070

Farashin siyarwa 1,080

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.