Farashin Sepa zuwa Naira a yau Asabar

0
104

Farashin Separ Nijar zuwa Naira a farashin kasuwar canjin kudade ta Wapa dake Kano a yau,4 ga Disamba, 2022

Yadda ake canzar da jakar Sepa guda daya zuwa Naira a kasuwar Wapa a yau;

Farashin siya 1,060

Farashin siyarwa 1,070

Farashin na iya sauyawa a kowani lokaci, amma wannan shine farshin yanzu yayin da ake hada wannan rahoton.

Yadda ake canzar da sauran kudade a yau;

Farashin Dala zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Yuro zuwa Naira a yau Lahadi

Farashin Fam zuwa Naira a yau Lahadi