CBN ya kara adadin kudaden da ake cirewa kowane mako ga daidaikun mutane

0
115

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kara adadin kudaden da ake cirewa duk mako a kowane mako na daidaikun mutane da kungiyoyi zuwa Naira 500,000 da kuma Naira miliyan 5.

Babban bankin na CBN ya bayyana haka ne a wata wasika da ya aikewa bankunan ranar Laraba.

Babban bankin ya ce ya yanke wannan shawarar ne bisa raddi da aka samu daga masu ruwa da tsaki.

Cikakkun bayanai na nan tafe…