Hotuna: Wata kwantina mai tsawon kafa 40 ta fada kan motoci uku

0
122

Wani bala’i ya afku a saman motar  Cele da ke kan titin Oshodi Apapa, Legas, bayan da wata kwantena mai tsawon kafa 40 ta fada kan motoci uku.

Direban daya daga cikin motocin: wata motar bas ta kasuwanci direban ta ya  mutu yayin da fasinjojin da ke cikin bas din da na sauran motocin biyu suka yi nasarar tserewa.