Yanda wa’adin fara amfani da sabbin kudaden naira ya jefa ‘yan kasuwa cikin rudani

0
66
Naira
Naira

A ranar Talatar makon gobe 31 ga watan Janairu, wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kudin naira dari biyu da dari biyar da kuma dubu daya da babban bankin Najeriya ya bayar zai kawo karshe.

Wannan al’amari ya haifar da rudani musamman a bangaren kasuwanci a kasar, ganin yadda tuni wasu ‘yan kasuwa suka sanar da abokan huldar su cewa sun daina amsar tsofaffin takardun kudin, ga kuma karancin sababbin da ake fuskanta.

Dangane da wannan lamari, Khamis Saleh ya zanta da Alhajii Muttaqa Isa shugaban kasuwar Dawanau daya daga cikin manyan kasuwanin hatsi a kasar, haka zantawar tasu ta kasan ce.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here