Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Talata

Farashin bakar kasuwar Dala zuwa Naira a yau,31 ga Janairu, 2023 (USD zuwa NGN) Darajar canjin kudaden a bakar kasuwa a yau; Farashin siyarwa 750 Farashin siya 730 Dalar Amurka zuwa Naira na canzawa kowane sa’o’i. Farashin musaya yana jujjuyawa, ya danganta da adadin daloli da ake da su da kuma bukatarsu. Wannan yana nufin … Continue reading Yadda ake canzar da kudin Dala zuwa Naira a yau Talata