Shugaban Nigeria Tinubu, yace ko kadan bai taba jin nadamar cire tallafin man fetur da yayi ba tun farkon ranar daya karbi mulkin kasar.
Shugaban, ya...
Shugaban Nigeria Bola Tinubu, yace babu gudu babu ja da baya akan kudurin dokar harajin daya aikewa majalisa.
Ya bayyana haka ne a daren ranar Litinin...
Al'ummar Yakasai, Rimi da Kofar Mata, sun gudanar da taron neman mafita akan matsalar matasa masu harkar daba a unguwannin.
Taron ya gudana tsakanin dattawan unguwannin...